Suleiman AbbaH50 12trcPls,tp0us 50ag_234 Nn Ff 89sizkey
| Suleiman Abba | |
|---|---|
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Gwaram, 22 ga Maris, 1959 (60 shekaru) |
| ƙasa | Nijeriya |
| Karatu | |
| Makaranta |
National Institute of Policy and Strategic Studies |
| Sana'a | |
Suleiman Abba (An haife shi a watan Maris 22, 1959) Dan Jihar Jigawa kuma shine tsohon jami'in rundunar Yan'sandan Nijeriya ne, wanda yarike matsayin Insfecta janar din yan'sandan Nijeriya. An zabe shi a matsayin Shugaba na wucin gadi a Watan Augusta 1, shekarar 2014 da Goodluck Jonathan yayi masa[1] sa'annan a watan Nowamba 4, 2014 aka tabbatar dashi a matsayin cikakken Shugaba.[2] Kafin zaben sa, Abba shine Mataimakin insfecta-janar dake rike da shiga ta 7, Abuja.[3] IGP, an kori Suleiman Abba daga aiki a watan Afrilu 21, 2015 sanadiyar samun rashin bin doka acikin rundunar yan'sandan ta Nijeriya adaidai gafda fara Babban zaben shekarar 2015.
- ↑ cite news|last1=Premium Times|title=Jonathan appoints Abba acting IGP|url=http://www.premiumtimesng.com/news/165878-jonathan-appoints-suleiman-abba-as-nigeria-police-chief.html%7Caccessdate=28 April 2015
- ↑ cite web |last1=Funmi |first1=Falobi |title=Nigeria: As Suleiman Abba Becomes IG |url=https://allafrica.com/stories/201411060073.html |publisher=Daily Independent (via AllAfrica.com)|accessdate=10 September 2018
- ↑ cite web |title=Nigeria Appoints Suleiman Abba As New Police C |url=http://saharareporters.com/2014/07/31/nigeria-appoints-suleiman-abba-new-police-chief |publisher=Sahara Reporters |accessdate=10 September 2018